Noman Rani

Apr 14, 2026 - 14:59
 0  7

Akwai bukatar matasa da suka kammala karatunsu da su yi amfani da ilminsu wajen fadada noman zamani, hakan yasa wakilinmu ya ziyarci manoman rani a daidai lokacin suke daf da kwasan ribar noman shinkafa. 

by Muhammad Yakubu Lailai Potiskum

What's Your Reaction?

Like Like 0
Dislike Dislike 0
Love Love 0
Funny Funny 0
Angry Angry 0
Sad Sad 0
Wow Wow 0