Hira da kakakin rundanar 'yan sanda ta jahar Gombe dawo da hana hawa babur
Tattaunawarmu da Jami’in Hulda da Jama’a na Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Gombe, CSP Buhari Abdullahi, kan batun dawo da dokar hana yawo da mashin daga misalin karfe 7:00pm zuwa 6:00am. Shirin ya yi duba kan dalilan daukar wannan mataki, wadanda wannan doka bata shafaba, da kuma rawar da al’umma za ta taka wajen tabbatar da tsaro da zaman lafiya a jihar.
What's Your Reaction?
Like
3
Dislike
0
Love
0
Funny
0
Angry
0
Sad
0
Wow
0